Sanarwar ta biyo wani taro da hukumar kula da harkokin gudanar da gasar cinkofin kwallon kafar ta duniya FAFA ta…
Browsing: Hausa
An buƙaci ma’aikatan dake aiki ƙarƙashin gwamanatin jihar Kano da su yi amfani da ƙarin albashin da gwamnatin Jihar Kano…
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da ɓullar ƙungiyar lakurawa waɗanda suke tayar da zaune tsaye a tsakanin jihohin Sokoto da…
Yaran sun rasu ne, biyo bayan wani rami da suka faɗa da ake zargin wani kamfanin ƙasar Sin da yake…
Majalisar Dokoki ta jahar kano ta karyata wani labari da aka wallafa a shafin wata jarida, dake cewa yan majalisa…
Kungiyr ‘Yan-sa-kai da kishin Kasa ta Nijeriya, ” Patriotic Volunteers for Good Governance” ta buƙaci tsohon kwamishinan ma’aikar kasafi da…
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda…
An bukaci al’umar Fulani da su kasance masu riko da kyawawan dabi’un da suka yi shura da su domin ci…
A dai-dai lokacin da harkokin noma da manoma a Nijeriya yake fuskantar kalubale da suka haɗar da matsalar tsaro, ambaliyar…
Labarin da muka samu yanzu yana nuna cewar a yanzu haka an tabbatar da mutuwar mutane 7 tare da kwantar…
Cikar Nijeriya Shekara 64 da Samun ‘Yancin Kai;’ Fanin Shari’a Shi ne Ƙalubalen Dimukuraɗiyyar Nijeriya. A dai-dai lokacin da ake…
Shugaban Jami’yyar APC na Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shine ya jagoranci bayar da tallafin ga iyalan Yan sandan 5…
Biyo bayan korafe – korafe da alummar Najeriya ke cigaba da yi akan salon mulkin shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu,…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta sanar Dan takarar Jami’yyar APC Okpebholo Monday a matsayin wanda ya…
Daga Mustapha Hodi Adamu Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji…
Shugaban kwamitin kula da haƙo manfetur na Majalisar dokoki ta Nijeriya, Dan majalisa mai wakiltar Kananan hukumomin Tudun Wada da…
Kamfanin Man Fetur na ƙasa NNPCL ya sanar da farashin man fetur da za a samu daga Matatar Dangote a…
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Kano, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya bayyana hakan ga manema labarai a…
Asusun bayar da Lamuni na Duniya, IMF, ya ce, “akwai buƙatar a sake duba farashin da ake siyar da manfetur…
Shugaban hukumar Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya sanar da sabon kuɗin da hukumar za ta sayar fa fom ga dukkan…