An buƙaci ma’aikatan dake aiki ƙarƙashin gwamanatin jihar Kano da su yi amfani da ƙarin albashin da gwamnatin Jihar Kano…
Browsing: Labaran Kano
Yaran sun rasu ne, biyo bayan wani rami da suka faɗa da ake zargin wani kamfanin ƙasar Sin da yake…
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda…
Labarin da muka samu yanzu yana nuna cewar a yanzu haka an tabbatar da mutuwar mutane 7 tare da kwantar…
Shugaban Jami’yyar APC na Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shine ya jagoranci bayar da tallafin ga iyalan Yan sandan 5…
Daga Mustapha Hodi Adamu Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji…
Shugaban kwamitin kula da haƙo manfetur na Majalisar dokoki ta Nijeriya, Dan majalisa mai wakiltar Kananan hukumomin Tudun Wada da…
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Kano, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya bayyana hakan ga manema labarai a…
Shugaban hukumar Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya sanar da sabon kuɗin da hukumar za ta sayar fa fom ga dukkan…
Kutun majistiri mai lamba 24 dake mazanta a kan titin Court Road ta bayar da belin Muktar Dahiru ma’aikaci a…
Shugaban Riƙo Na Ƙaramar Hukumar Kabo Ya Ajiye Aikinsa. Shugaban riƙo na ƙaramar hukumar Kabo Hon. Adamu Aliyu Wari, ya…
Rundunar ‘yan sandar ta tabbatar da kama mutane 35 da ake zargi da aikata laifuka a Jihar Kano. Mai magana…
Babban labarinmu na yau Yau kenan a wata ziyara da muka kai karamar hukumar Kombotso. Sai dai mun samu labarin…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya ta yi hasashen samun ambaliyar ruwa a Jihar Kano, da kan iya shafar…
A daidai lokacin da ake tunanin fara zanga-zanga a Nijeriya, alummar Jihar Kano sun fara tanadin kayan abinci don gudun…
DAGA Dr. Auwal Sale Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Ɗangote, Farfesa Musa Tukur Yakasai tare da rakiyar kwamishinan…
Mataimakii na musamman ga Danmajalisar tarayya mai wakiltar Kananan Hukumomin Rano,Kibya,Bunkure Hon. Kabiru Alhasan Rurum , Fatihu Yusuf Abdullahi Bichi,…
Rahotannin da mike samu a halin yanzu na nuna cewa Mai martaba Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi na II…
By Dr. Auwal Ibrahm Sale Mai Riƙon Kujerar Shugaban ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Ado Aliyu Muhammad Ware ya ce, zai…
Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero, ya ce, “rashin haɗin kan da ake samu tsakanin kungiyoyi masu rajin kishin…