Majalisar Dokoki ta jahar kano ta karyata wani labari da aka wallafa a shafin wata jarida, dake cewa yan majalisa…
Browsing: Siyasa
Kungiyr ‘Yan-sa-kai da kishin Kasa ta Nijeriya, ” Patriotic Volunteers for Good Governance” ta buƙaci tsohon kwamishinan ma’aikar kasafi da…
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda…
Cikar Nijeriya Shekara 64 da Samun ‘Yancin Kai;’ Fanin Shari’a Shi ne Ƙalubalen Dimukuraɗiyyar Nijeriya. A dai-dai lokacin da ake…
Biyo bayan korafe – korafe da alummar Najeriya ke cigaba da yi akan salon mulkin shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu,…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta sanar Dan takarar Jami’yyar APC Okpebholo Monday a matsayin wanda ya…
Shugaban kwamitin kula da haƙo manfetur na Majalisar dokoki ta Nijeriya, Dan majalisa mai wakiltar Kananan hukumomin Tudun Wada da…
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Kano, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya bayyana hakan ga manema labarai a…
Shugaban hukumar Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya sanar da sabon kuɗin da hukumar za ta sayar fa fom ga dukkan…
Kutun majistiri mai lamba 24 dake mazanta a kan titin Court Road ta bayar da belin Muktar Dahiru ma’aikaci a…
Shugaban Riƙo Na Ƙaramar Hukumar Kabo Ya Ajiye Aikinsa. Shugaban riƙo na ƙaramar hukumar Kabo Hon. Adamu Aliyu Wari, ya…
Gwamnatin jihar Enugu a Najeriya ta umarci dukkanin majami’u da masallatai a jihar su cire duk wata lasifika da suka…
Gamayyar ƙungiyoyi masu zaman kansu sun bayyana matakin gudanar da zanga – zanga ga alummar Nijeriya a matsayin hanyar…
By Dr. Auwal Ibrahm Sale Mai Riƙon Kujerar Shugaban ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Ado Aliyu Muhammad Ware ya ce, zai…
Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero, ya ce, “rashin haɗin kan da ake samu tsakanin kungiyoyi masu rajin kishin…
Ƙungiyar matasan Arewacin Nijeriya masu rajin tabbatar da shugabanci nagari wato “Arewa Youth Mobilization for Good Governance” Ƙungiya ce da…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC sanar da dakatar da zaɓukan cike giɓi da ake gudanarwar a kananan…
Kotun majistire mai 32, dake zaman ta a unguwar Norman’Sland Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Abdul’aziz Habib, ta bayar da…
Akalla dalibai 80 suka amfana da tallafin karatu naira dubu hamsin hamsin daga wakilin kananan hukumomin Rano , Kibiya da…
Halin da ake Ciki a Zaman Kotun Ƙolin Nijeriya da za ta Yanke Hukuncin Kujerun Gwamnoni 6 a Yau. A…