Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da ɓullar ƙungiyar lakurawa waɗanda suke tayar da zaune tsaye a tsakanin jihohin Sokoto da…
Browsing: Tsaro
Yaran sun rasu ne, biyo bayan wani rami da suka faɗa da ake zargin wani kamfanin ƙasar Sin da yake…
Hakan, ya biyo bayan ambaliyyar ruwa da aka fuskanta a Jihar da ya janyo asarar dukiya mai yawa. Wata majiya…
Rundunar ‘yan sandar ta tabbatar da kama mutane 35 da ake zargi da aikata laifuka a Jihar Kano. Mai magana…
Bayan gudanar da Jana’izar marigayi Sarkin Gobir na Gatawa Isa Muhammed Bawa da ‘Yan bindiga suka yi, bayan sun yi…
Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Yobe Dr. Muhammad Goje ya bayyana hakan yayin da gwamnan Jihar Yobe…
A daidai lokacin da ake tunanin fara zanga-zanga a Nijeriya, alummar Jihar Kano sun fara tanadin kayan abinci don gudun…
Gamayyar ƙungiyoyi masu zaman kansu sun bayyana matakin gudanar da zanga – zanga ga alummar Nijeriya a matsayin hanyar…
By Dr. Auwal Sale Ibrahm Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar hana fasa-ƙwauri ta ƙasa…
Hukumar Kula da Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta sanar da cewar ta samu kiran gaggawa daga Ma’aikatar Ayyuka da…
Halin da ake Ciki a Zaman Kotun Ƙolin Nijeriya da za ta Yanke Hukuncin Kujerun Gwamnoni 6 a Yau. A…
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Pilato ta sanar da kama mutane takwas da ake zargi da kai hari a garin Bokkos…
Rahotanni daga jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya na cewa an yi janai’izar babban limanin masallacin Juma’a na Ndun da…
Fasinjojin sun ruga zuwa kofofin fita daga jirgin saman Japan da ke ci da wuta, ba tare da daukar kayayyakinsu…
A daren Alhamis ne wasu mahara suka farwa garin Budel dake Tangur ta ƙaramar hukumar Bokkos. A yammacin ranar Asabar…
Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kaduna a 2011 da 2023 Kuma Tsohon Ɗan Majalisar Tarayya na Jam’iyyar ACN a Shekarar…
Daga Dr. Auwal Abdullahi Salis Gwamnatin ta Zamfara ta sake rufe kasuwanin sayar da dabbobi guda goma sha daya a…