Kamfanin Man Fetur na ƙasa NNPCL ya sanar da farashin man fetur da za a samu daga Matatar Dangote a watan Satumba 2024, inda farashin zai iya haura N1,000 kowace lita a wasu yankunan ƙasar nan.

Bisa ga bayanan da aka fitar, farashin zai bambanta daga wuri zuwa wuri kamar yadda Jaridar Leadership Hausa ta rawaito, a Lagos zai kasance N950 kowace lita, Sokoto N992, Oyo N960, Kano da Kaduna N999, FCT N992, Rivers N980, yayin da a Borno farashin zai kai N1,019 kowace lita, wanda shi ne mafi tsada.

Share.

Leave a ReplyCancel reply

Exit mobile version