Sanarwar ta biyo wani taro da hukumar kula da harkokin gudanar da gasar cinkofin kwallon kafar ta duniya FAFA ta gudanar ta kafar sadarwar ZUM tare da wakilanta 211.

FIFA ta amince da gudanar da gasar a shekarar a Kasashen Spain, Portugal da Morocco ashekarar 2030.

Hakazalika, Kasar Saudiyya za ta karbi bakoncin gasar a 2034.

Share.

Leave a ReplyCancel reply

Exit mobile version